BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Abin da ya kamata ku sani kan bashin gidaje na naira miliyan 100
Tsarin bayar da bashin yana aiki ne a ƙarƙashin Asusun Zuba Jari na Gidaje, Mofi na naira tiriliyan ɗaya da ke samar da damar tara kuɗin mallakar gida na tsawon lokaci a kan kuɗi ruwa da aka ƙayyade kan kashi 9.75.
Barcelona na zawarcin Martinez, Manchester United na neman Robinson
Barcelona na sha'awar Lisandro Martinez, yayin da Manchester United ke zawarcin ƴan wasan baya biyu na Fulham, ita kuma Liverpool ta sanya ido kan wanda ya fi kowa zura ƙwallaye a gasar Serie A.
Tarihin Sheikh Ibrahim Inyass da tasirinsa a ɗarikar Tijjaniya
A fagen Tijjaniyya kuwa, Sheikh Ibrahim Inyass ya taka muhimmiyar rawa wajen faɗaɗa ɗarikar, inda koyarwarsa ta "Faidha Tijjaniyya" ta jawo miliyoyin mabiyansa a Afirka da sauran wurare.
Birnin ƙarƙashin ƙasa da ke ba mutane mafaka daga zafin rana da sanyin hunturu
Birnin ƙarƙashin ƙasa da ke ba mutane mafaka daga zafin rana da sanyin hunturu
Tinubu zai lashe zaɓen 2027 ba tare da maguɗi ba - Soludo
Gwamnan Jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaɓen shugaban ƙasar na shekarar 2027 ba tare da maguɗi ba.
Me doka ta ce kan hana jam'iyyar siyasa amfani da wuraren gwamnati wajen kamfe?
Ƴan siyasa na ci gaba da nuna damuwa kan yadda suke fuskantar matsaloli wajen samun wuraren gudanar da yaƙin neman zaɓe a wasu jihohin Najeriya.
Yadda aka yi wa Musulman Rohingya kisan ƙare-dangi - ICJ
Babu wata jiha da kotun duniya ta taɓa samunta da laifin aikata kisan kare dangi.
Hanyoyi 7 da suka kamata a bi don kauce wa rikici a zaɓen Najeriya
Yayin da Najeriya ke tunkarar babban zaɓen shekarar 2027, tambayar da ke ƙara ɗaukar hankali ita ce yadda za a gudanar da zaɓen cikin lumana, ba tare da an samu asarar rayuka ko dukiyoyi ba.
Manyan attajiran Rasha sun fara tunanin wanda zai zama magajin Putin
Manyan attajiran Rasha sun fara tunanin wanda zai zama magajin Putin
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Hantsi 20 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurara Kai Tsaye, KAI TSAYE Shirin Safe 20 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma 19 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana 19 Nuwamba 2026, 13:59, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE , Abu uku da zan mayar da hankali a kai don gyara Man Utd - Pochettino
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 16 zuwa 22 ga watan Nuwambar 2026
Manchester United na harin Nico Paz, Besiktas na son Amad Diallo
Manchester United na harin Nico Paz, sai Besiktas na son ɗaukar Amad Diallo, yayin da Barcelona za ta yi watsi da tayin da za a ɗan wasanta Alejandro Balde. Da ƙarin wasu labaran
Liverpool da Chealsea na zawarcin Camara, Barcelona ta fasa ɗauko van Dijk da Fernandes
Liverpool ta shiga gaban Chelsea a zawacin ɗan wasan Monaco Lamine Camara, Barcelona ta yi watsi da siyen Virgil van Dijk dd Bruno Fernandes, sannan tsohon dan wasan Crystal Palace Wilfried Zaha zai iya komawa Barcelonan.
Ƙungiyoyin da suka yi ƙaurin suna wajen korar kociyoyi a Ingila
Akwai kungiyoyi da dama da suka yi kaurin suna wajen sallamar kociyoyi idan aka auna tun daga shekarar 2000 zuwa yanzu. Ga jerin wadanda suka fi korar koci a Ingila da dalilan da ke haddasa sauye-sauyen.
United na harin Bassey da Collins, AC Milan na zawarcin Endrick
Manchester United na harin ɗan wasan Fulham Calvin Bassey, da ɗan wasan Brentford Nathan Collins, yayin da AC Milan ke son aro Endrick , sai wasu ƙungiyoyin Firimiya da ke zawarcin Nico Paz.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Su wane ne ƴanbindigar da aka ga suna ganawa da sojojin Najeriya a daji?
Tun bayan ɓullar bidiyon ne dai ake ta tafka muhawara a kansa musamman a shafukan sada zumunta.
Yaya rundunar ƴansandan jihohi za ta yi aiki a Najeriya idan Tinubu ya amince da ita?
Yaya rundunar 'yan sandan jihohi za ta yi aiki a Najeriya idan Tinubu ya amince da ita?
Yadda Chadi ta yi watsi da shirin Nijar na korar Larabawan Mahamid
Yadda Chadi ta yi watsi da shirin Nijar na korar Larabawan Mahamid
Isra'ila ta ƙaddamar da sabuwar mamaya a Gaza
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, 18/11/2026
Yadda APC ke nuna damuwa kan ihun 'Ba ma yi' a wajen kamfe
A baya-bayan nan an ga bidiyoyi da hotunan ƴansiyasar Najeriya da ake yi wa ihun 'Ba ma yi' a lokacin da suka halarci wani taron jama'a.
Da me Amurka ke amfana da tallafin tsaron da take bai wa Najeriya?
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce Amurka na taimaka wa sojojin ƙasar wajen bibiyar shugabannin ƙungiyoyin masu tayar da ƙayar baya da kuma daƙile hanyoyin sadarwarsu ta hanyar musayar bayanan sirri na lokaci-lokaci da hotunan tauraron ɗan'adam da kuma horas da jami'an soji.
Yadda sabon jirgin saman shugaban Ghana da ya kai dala miliyan 60 ya tayar da ƙura
Sayen ya haifar da fushi game da tsadar sa yayin da 'yan Ghana da yawa ke fama da hauhawar farashin rayuwa.
Wane tasiri ganawar Trump da Putin da Xi za ta yi ga duniya?
Shirye-shiryen gudanar da ganawar farko tsakanin shugabannin China, Rasha da Amurka a lokaci guda na ci gaba da ɗaukar hankali a Turai.
Shin yawan sanya hijabi na iya janyo zubewar gashi?
Akwai ra'ayoyi da dama da ba su da tushe game da abubuwan da ke haddasa zubewar gashi da kuma hanyoyin magance matsalar.
Manyan Musulman da suka fi tasiri a duniya
Manyan Musulman da suka fi tasiri a duniya
Ta yaya Rasha ke cin moriyar yaƙin Iran?
Ana kuma zargin cewar Rasha na ba Iran da ƙawayenta tallafin soji a ɓoye.
Ta yaya mace za ta iya neman saki a addinin Musulunci?
A addinin Musulunci, ba namiji kaɗai ne yake da damar neman a raba aure ba. Mace ma tana da wannan dama, idan ta ga cewa ba za ta iya ci gaba da rayuwar aure da mijinta ba, ko kuma tana fargabar kasa sauke haƙƙoƙin aure da Allah Ya ɗora mata.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































