BBC News, Hausa - Labaran Duniya

Babban Labari

Shiga manhajar BBC Hausa

Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.

Shirye-shiryenmu

  • Saurari na gaba, Shirin Yamma 28 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.

  • Saurari, Shirin Hantsi 28 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

  • Saurari, Shirin Safe 28 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

  • Saurari, Ra’ayi Riga 27 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 1,00,00

    Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.

  • Wasanni

    • Manchester City

      KAI TSAYE , Za a tilastawa masu Manchester City su sayar da kungiyar

      Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 23 zuwa 29 ga watan Nuwambar 2026

    • Erling Haaland

      Haaland na iya barin Man City, Liverpool na harin Jamal Musiala

      Erling Haaland na duba yiuwar barin Manchester City exit, yayin da Liverpool ke harin Jamal Musiala, sai Manchester United da ke zawarcin Maxi Araujo, da arin wasu rahotannin.

    •  Antonio Nusa

      Arsenal da PSG na harin Nusa, Barnett zai tsawaita zamansa a Tottenham

      Arsenal da PSG na son ɗan wasan RB Leipzig Antonio Nusa, sai Xabi Alonso da ke ci gaba da samun goyan bayan jagororin Chelsea, yayin da Liverpool ke tattaunawa da da mai tsaron ragarta Alisson Becker don ci gaba da zama a ƙungiyar.

    • Ivan Toney

      Manchester United na harin Toney, Fulham na neman tsawaita zaman Bassey

      Manchester United na duba yiwuwar ɗaukar ɗan wasan gaba na Al-Ahli, Ivan Toney; Fulham na tattaunawa kan sabuwar kwangila da Calvin Bassey; yayin da Paris St-Germain za ta iya ƙara ƙaimi wajen zawarcin ɗan wasan gaba na Bournemouth, Eli Junior Kroupi.

    • Sadio Mane ɗauke da kofin Afcon

      An tabbatar wa Senegal nasarar lashe kofin AFCON

      Hukuncin kotun ya soke wani mataki da aka ɗauka a baya wanda ya ƙwace wa ƙasar ta yammacin Afirka kambun da ta lashe a filin wasa, bayan wasan ƙarshe mai cike da ce-ce-ku-ce da ta buga da mai masaukin baƙi, Moroko, a watan Janairu. Hukuncin kotun ya soke wani mataki da aka ɗauka a baya wanda ya ƙwace wa ƙasar ta yammacin Afirka kambun da ta lashe a filin wasa, bayan wasan ƙarshe mai cike da ce-ce-ku-ce da ta buga da mai masaukin baƙi, Moroko, a watan Janairu.

    Tashar WhatsApp ta BBC Hausa

    A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.

    Tsallake Kashe ƙwarƙwatar ido ka ci gaba

    Kashe ƙwarƙwatar ido

    • Hoto
    • INEC
    • Atiku
    • Shugaba Tinubu
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Ƴar Arewan da ke buga wa Najeriya ƙwallo

    Kuna son tattalin datarku?

    Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data

    Labarai da Rahotanni Na Musamman

    KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa

    Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

    Labaran da suka fi shahara

    Domin samun labarai cikin Pidgin, Yoruba da Igbo