BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Amurka ta sake tura babban jirgin yaƙi Gabas ta Tsakiya
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Juma'a 2 ga watan Oktoban 2026
Matsaloli 5 da suka hana Najeriya zama giwar Afirka
Tsaro, talauci, rashawa, sauyin yanayi da rashin aikin yi na daga cikin manyan matsalolin da suka daɗe suna taɗiye ƙafafun ƙasar.
Me ya shiga tsakanin Ronaldo da kocin Portugal?
Magoya bayan Portugal sun fara ganin yadda tawagar ta buga wasa ba tare da Cristiano Ronaldo ba, bayan da ƙasar ta doke Denmark da ci 4-2 a gasar Nations League ranar Alhamis.
Shin sanya albasa a ƙafafu na maganin mura?
Iƙirarin da ake yi game da cewa albasa na warkarwa na ci gaba da jan hankali a shafukan sada zumunta.
Abin da ƴansanda suka ce kan hawan doki a Kano
Kwamishinan ya ce duk wanda ke da buƙatar hawa a Kano sai ya sanar da jami'an tsaro tun da farko.
Yadda Kanawa ke murnar samun ruwan famfo bayan shekara 20
Yanzu dai fatan da Kanawa ke yi shi ne na ɗorewar ruwan da kuma kai wa ga wasu unguwoyi da garuruwan da ba su da wannan ruwa domin rage musu raɗaɗin wahalar rashin ruwa ta shekaru aru-aru.
Wane ne Dujjal da yadda ake gane shi?
A cikin hadisai, Dujjal ba wata alama ce kawai ko wata falsafa ba; an bayyana shi a matsayin mutum wanda zai fito a ƙarshen zamani. Fitinarsa za ta kasance babba sosai, har Annabi ya yi gargadi akai-akai game da ita.
Dabarun yaƙi 9 da sojoji suka ƙirƙira a tarihi
Tun daga lokacin da mutum ya fara amfani da sandar itace wajen kai wa maƙiyinsa hari, ɗan Adam ya ci gaba da neman sabbin hanyoyi da dabarun yaƙi domin kayar da abokan gaba.
Mutum 10 da suka yi rawar gani wajen samun ƴancin Najeriya
BBC ta yi bincike daga ɓangarori daban-daban dangane da mutanen da suka fi taka rawa wajen fafutukar nema wa Najeriya 'yanci.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Ra’ayi Riga, 19:29, 2 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 2 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 2 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 2 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Man City ta shigar da kara kan samunta da laifin karya dokar Premier
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 28 ga Satumbar zuwa 4 ga Oktoban 2026.
Real Madrid ta dage kan Quansah, Liverpool na sa ido kan Mora
Real Madrid nta dage wajen ɗauko ɗan wasan Bayer Leverkusen Jarell Quansah, yayin da Liverpool ke sa ido kan Gilberto Mora, sai Roma da ke harin ɗan wasan Real Madrid striker Endrick. Da ƙarin wasu wasannin.
Me ya sa Ronaldo ya bar sansanin horar da Portugal 'rana tsaka'?
Cristiano Ronaldo ya ce ya bar sansanin ƴanwasan Portugal kuma zai yi bayani kan dalilin "a lokacin da ya dace", sa'o'i bayan kocin kungiyar Jorge Jesus ya musanta cewa akwai wata takaddama tsakaninsa da ɗanwasan.
Liverpool na son Schade, Haaland da Foden na ɗaukar hankula a Turai
Livepool na son ɗan wasan Jamus Kevin Schade, yayin da ƴan wasan Manchester City Erling Haaland da Phil Foden, na cikin waɗan da ke jan hankalin ƙungiyoyi da ke Turai.
Me ke janyo wa Super Eagles matsaloli a baya-bayan nan?
Super Eagles ta koma mataki na biyu a rukuni na 12 a wasan neman shiga gasar cin kofin Afirka, bayan Guinea Bissau ta doke ta 3-0 ranar Talata. Shin mece ce matsalar Super Eagles.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Abu huɗu da suka sauƙaƙa rayuwar ƴan Najeriya bayan ƴancin kai
A yanzu, bayan fiye da shekara 60 da samun ƴancin kai, fasaha ta kawo sauye-sauye da dama da suka sa rayuwa ta yi sauƙi.
Iran ta musanta cewa Amurka ta kori tawagarta daga New York
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 1 ga watan Oktoban 2026
Matar da aka yi wa allurar kisa sau biyu amma ba ta mutu ba
An garzaya da wata fursuna da ke jiran hukuncin kisa a jihar Tennessee ta Amurka, Christa Pike, zuwa asibiti bayan yunkurin zartar mata da hukuncin kisa ta hanyar allura ya ci tura, lamarin da ya haifar da sabon ce-ce-ku-ce kan yadda ake aiwatar da hukuncin kisa a ƙasar.
Muhimman abubuwa 10 da ke cikin jawabin Tinubu na ranar ƴancin kai
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yi ikirarin cewa ƙasar ta kai wani muhimmin mataki a tafiyar farfaɗo da tattalin arzikinta, yayin da yake jawabi ga al'umma a ranar bikin cikar Najeriya shekaru 66 da samun 'yancin kai.
Abubuwa biyar da suka faru a ranakun tunawa da ƴancin kan Najeriya
Najeriya na da al'amuran tunawa da dama da suka faru a ranakun zagayowar ranar samun ƴancin kan ƙasar, amma mun zaɓo muku wasu ne daga ciki domin murnar zagayowar ranar cikar ƙasar shekara 66 da samun ƴanci.
Ta yaya yarjejeniya da Iran za ta amfani Donald Trump?
Donald Trump ya mayar da martani kan rahotannin da ke cewa a shirye Amurka take domin sassauta takunkuman da ta ƙaƙaba wa Iran tare da sakin kadarorin ƙasar da ta ƙwace.
'Yadda muka tara sunayen mutum 547 da ƴanbindiga suka sace a masallacin Neja'
Mutanen yankin sun shaida wa BBC yadda suka tantance tare da tattara sunayen mutum 547 da suka ce an sace a lokacin harin.
Iran ta gargaɗi UAE kan karɓar baƙuncin Netanyahu
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 30/09/2026
Muhimman abubuwa 5 game da matatar man Dangote ta Kenya
Haka kuma, ana sa ran zai samar da dubban ayyukan yi kai tsaye da kuma waɗanda ba kai tsaye ba a lokacin gini da kuma bayan fara aiki.
Wane ne Moussa Kaka, ɗanjaridar da ya yi ɓatan-dabo a jamhuriyar Nijar?
Kimanin wata guda kenan ba a ji ɗuriyar fitaccen ɗanjaridar nan na jamhuriyar Nijar ba, Moussa Kaka wanda ya bar ofishinsa zuwa gidansa da misalin ƙarfe 7 na yammacin ranar 31 ga watan Agustan 2026.
Yadda sabon rikici ya kunno kai a NDC a yankin arewa maso gabashin Najeriya
Wannan rikici na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan komawar tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal zuwa jam'iyyar NDC.
Yaushe za a kawo ƙarshen taƙaddamar masarautar Kano?
Rikicin masarautar Kano dai na ci gaba da jawo ce-ce-ku-ce tun bayan sauye-sauyen da gwamnatin jihar ta yi kan harkokin masarautun gargajiyar jihar, wanda ya haddasa shari'o'i da kuma sabanin ra'ayi tsakanin masu ruwa da tsaki.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































