BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ta yaya mace za ta iya neman saki a addinin Musulunci?
A addinin Musulunci, ba namiji kaɗai ne yake da damar neman a raba aure ba. Mace ma tana da wannan dama, idan ta ga cewa ba za ta iya ci gaba da rayuwar aure da mijinta ba, ko kuma tana fargabar kasa sauke haƙƙoƙin aure da Allah Ya ɗora mata.
Ya kamata mu riƙa tattauna sirrin rayuwarmu da AI?
Akwai wadanda har batutuwan da suka shafi soyayyarsu ko zamantakewar aure suke tattaunawa da fasahar AI, ko shawarar neman aiki da kasuwanci ko yunƙurin aikata laifi.
Shin da gaske gwamnan Kano ya rabu da matarsa Zainab Kwankwaso?
Kalaman nasa na zuwa ne a daidai lokacin da jaridar Daily Nigerian da wasu kafafen yada labarai suka ruwaito a ƙarshen mako cewa Zainab ta shigar da ƙarar neman a raba aurensu a wata kotu da ke Abuja.
Dars Hausa: BBC ta ƙaddamar da shirin ilmantar da yaran da ba sa zuwa makaranta
BBC ta ƙaddamar da Dars a harshen Hausa yayin da shirin ilmantar da yara ya cimma gagarumar nasarar gabatar da darussa 700
Matsaloli huɗu da zaɓen Najeriya ya fara fuskanta gabanin 2027
Duk da cewa akwai sauran lokaci kafin gudanar da babban zaɓen, muhawarar siyasa da yadda jam'iyyu ke yaƙin neman zaɓe gami da matsalolin tsaro da ƙalubalen tattalin arziki sun fara nuna yanayin siyasar ƙasar.
Yadda auren wuri, talauci, da rashin tsaro ke hana miliyoyin yara zuwa makaranta a arewacin Najeriya
BBC ta ƙaddamar da fara gabatar da shirinsu na yaran da basa zuwa makaranta a Africa ta yamma, a sashen hausa na BBC
Manchester United na son Hall, Zubimendi zai iya barin Arsenal
Manchester United na iya fuskantar kalubale wajen daukar mai tsaron bayan Newcastle, Lewis Hall, yayin da ɗan wasan Arsenal, Martin Zubimendi, ke nazarin kan makomarsa, sannan Chelsea na shirin ɗaukar 'yan wasan Barcelona biyu a lokaci guda.
Yadda Iran ta gina babban rumbun makaman linzami a ƙarƙashin ƙasa
Rundunar juyin juya halin Iran, IRGC ta fitar da wasu hotuna a ranar 9 ga Nuwamba, inda ta ce na wani sabon wurin ajiyar makamai masu linzami da ke ƙarƙashin ƙasa mallakin rundunar.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe 18 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma 17 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana 17 Nuwamba 2026, 13:59, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi 17 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE , Romario ya bukaci a kori Ancelotti, yayin ce-ce-ku-ce a tsakaninsu
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 16 zuwa 22 ga watan Nuwambar 2026
Ƙungiyoyin da suka yi ƙaurin suna wajen korar kociyoyi a Ingila
Akwai kungiyoyi da dama da suka yi kaurin suna wajen sallamar kociyoyi idan aka auna tun daga shekarar 2000 zuwa yanzu. Ga jerin wadanda suka fi korar koci a Ingila da dalilan da ke haddasa sauye-sauyen.
United na harin Bassey da Collins, AC Milan na zawarcin Endrick
Manchester United na harin ɗan wasan Fulham Calvin Bassey, da ɗan wasan Brentford Nathan Collins, yayin da AC Milan ke son aro Endrick , sai wasu ƙungiyoyin Firimiya da ke zawarcin Nico Paz.
Arsenal na zawarcin Nusa, Chelsea na son ɗaukar Morante daga Betis
Arsenal na iya biyan fam miliyan 66 domin sayen Antonio Nusa na RB Leipzig, yayin da Real Betis ta yi watsi da tayin da Chelsea ta gabatar kan Jose Morante.
Matsaloli biyar da suka hana Man United komawa kan ganiya
Manchester United na ci gaba da fuskantar kalubale tun bayan ritayar Sir Alex Ferguson. Ga rahoton da Mohammed Abdu ya hada kan matsaloli biyar da suka jawo koma baya a kungiyar da jerin kociyoyin da aka sallama da abin da ke gaban Mauricio Pochettino a Old Trafford.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
'Jiragen ruwa biyu sun tarwatse a mashigar Hormuz'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 16/11/2026
Birnin da gwamnati ta hana amfani da tsabar kuɗi a Pakistan
Gwamnatin Pakistan ta sanar da wani shiri na mayar da birnin Islamabad ya zama babban birni na farko a duniya da ba a amfani da tsabar kuɗi wajen hada-hadar kasuwanci.
Me ya haifar da takun-saƙa tsakanin Najeriya da Afirka ta Kudu?
Ofishin jakadancin Najeriya a Afirka ta Kudu ya yi Allah wadai da yadda aka yi wa Femi Fani-Kayode, yana mai cewa hakan cin mutunci ne ga jakadan da kuma ɗaukacin al'ummar Najeriya.
Sabbin matakai 5 da Tinubu zai ɗauka don yaƙi da matsalar tsaro
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da ɗaukar ƙarin sojoji 28,000 da jami'an 'yan sanda 50,000 a wani bangare na sabon shirin da take yi na yaƙi da matsalar tsaro a Najeriya.
'Ainihin abin da ya fara shiga tsakanina da Dikko Radda'
An baya an samu rahotonnin saɓani tsakanin manyan jiga-jigan siyasar biyu, lamarin da ya kai ga kama manyan jami'an tsaron lafiyar gwamnan.
Yadda INEC za ta gudanar da zaɓen shugaban Najeriya na gwaji gabanin 2027
Hukumar INEC na shirin gudanar da zaɓen gwajin ne a ranar 28 ga watan Nuwamban 2026, amma mutane da dama na tambayar yadda za a gudanar da irin wannan zaɓe.
Me ya sa mata suka fi maza iya juya jari?
Wani sabon bincike ya nuna cewa matan da ke zuba jarinsu a harkokin kasuwanci na samun riba fiye da yadda maza ke samu.
Duniya ta samu sabon wata a sararin samaniya
An gano ƙaramin wata mai lamba 2026 QQ8 a watan Agusta, amma ba shine kaɗai abokiyar samaniya ta wucin gadi da Duniya ta taɓa samu ba.
An ceto mutum 19 a hannun ƴanbindiga a Zamfara
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 15/11/2026
An gano maganin sanƙo na har abada
Wasu gwaje-gwajen da aka gudanar kan ɓeraye sun nuna yadda sinadarin osteopontin da ake samu cikin ƙurajen fata zasu iya zuƙo ƙwayoyin halittar da ke tsiro da gashi
’Abin da ya sa na zama ɗan fashin daji’
Yadda ƴan bindiga ke maye gurbin tsoffin cikinsu da fusatattun matasa marassa tausayi masu shan ƙwayoyin maye, waɗanda ke kashe mutanen da aka yi garkuwa da su bayan dangi sun biya kuɗaɗen fansa a arewa maso yammacin Najeriya
Yadda Musulmai ke tayar da ƙura a fagen siyasar Amurka
Bayan hare-haren 11 ga Satumban 2001, Musulman Amurka sun fuskanci zargin wariya da shakku a wurare da dama.Sai dai fitowar sabbin shugabannin Musulmai a siyasa na nuna cewa al'ummar Musulmi na samun karɓuwa fiye da yadda lamarin yake a baya, tare da mayar da hankali kan batutuwan da suka shafi rayuwar jama'a .
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































