BBC News,
Hausa
Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
Labaran Duniya
Kallo
Sauraro
Sassa
Labaran Duniya
Zaɓen Najeriya 2027
Yaƙin Iran
Wasanni
Nishadi
Cikakkun Rahotanni
Duk batutuwa
Zaɓen Najeriya 2027
Yaƙin Iran
Wasanni
Nishadi
Cikakkun Rahotanni
Duk batutuwa
Bashir Tofa: Hotunan jana'izar tsohon dan takarar shugaban Najeriya
Karanta rubutu kawai domin rage cin data
Bayanan hoto,
An yi jana'izar tsohon dan takarar shugaban Najeriya Bashir Othman Tofa a gidansa da ke unguwar Gandun Albasa a birnin Kano na Najeriya
An wallafa
3 Janairu 2022
Bayanan hoto,
Dimbin mutane suka halarci jana'izar ciki har da mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero
Bayanan hoto,
Tsohon gwamnan Kano Sanata Ibrahim Shekarau da dattijo Uba Lida na cikin fitattun mutanen da suka halarci jana'izar
Bayanan hoto,
Shi ma tsohon Ministan Harkokin Noma na Najeriya Alhaji Sabo Nanono ya halarci jana'izar
Bayanan hoto,
An binne shi ne a tsakanin kabarin mahaifinsa da na mahaifiyarsa
Bayanan hoto,
Mutane da dama sun bayyana marigayin a matsayin mutum mai son ci gaban Najeriya da taimakon jama'a
Bayanan hoto,
Bashir Tofa ya rasu da asubahin nan yana da shekara 74 a duniya
Karanta karin labarai
Jihar Kano
Najeriya
Tsallake Kashe ƙwarƙwatar ido ka ci gaba
Kashe ƙwarƙwatar ido
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
01:27
Bidiyo,
Abin da ƴansanda suka ce kan hawan doki a Kano
, Tsawon lokaci 1,27
02:33
Bidiyo,
Wasu halayen mata da maza ba sa so
, Tsawon lokaci 2,33
01:30
Bidiyo,
Matar da aka yi wa allurar mutuwa sau biyu amma ba ta mutu ba
, Tsawon lokaci 1,30
03:12
Bidiyo,
'Wasu matan ba su san suna ɗauke da cutar da ke sa mace gemu ba'
, Tsawon lokaci 3,12
02:03
Bidiyo,
Ƴaƴan manyan ƴansiyasar Najeriya da ke takara a 2027
, Tsawon lokaci 2,03
04:10
Bidiyo,
Abin da ya sa na raba jiha da tafiyar Rarara - Mansura
, Tsawon lokaci 4,10
01:40
Bidiyo,
Wa ke jagorantar Najeriya idan Tinubu da Shettima ba sa ƙasa?
, Tsawon lokaci 1,40
01:51
Bidiyo,
Sauye-sauyen da Saudiyya ta yi game da aikin Hajjin 2027
, Tsawon lokaci 1,51
01:49
Bidiyo,
Batutuwan da ke mamaye taron UNGA
, Tsawon lokaci 1,49
02:18
Bidiyo,
Su wane ne mayaƙan Houthi a Yemen?
, Tsawon lokaci 2,18
01:59
Bidiyo,
‘Mun sha fitsarinmu da gumin jikinmu saboda wahala’
, Tsawon lokaci 1,59
12:13
Bidiyo,
Abin da ya janyo mutuwar matasa 37 a Neja - Bago
, Tsawon lokaci 12,13
01:56
Bidiyo,
Abin da muka sani kan mutuwar masu haƙar zinare a Neja
, Tsawon lokaci 1,56
02:29
Bidiyo,
Yadda farashin man fetur yake a wasu ƙasashen Afirka
, Tsawon lokaci 2,29
01:32
Bidiyo,
Abin da ya sa gwamnatin Sokoto ta rufe Masallacin Sheikh Lukuwa
, Tsawon lokaci 1,32
01:27
Bidiyo,
Matakai 4 na mallakar hannun jari a kamfani
, Tsawon lokaci 1,27
00:34
Bidiyo,
Dan Najeriya da ya ƙera motar 'Tesla'
, Tsawon lokaci 0,34
01:33
Bidiyo,
Me ya sa sojoji suka yi bore a Nijar?
, Tsawon lokaci 1,33
14:44
Bidiyo,
Yadda zan dawo da tallafin man fetur - Atiku
, Tsawon lokaci 14,44
Karshen Kashe ƙwarƙwatar ido
Babban Labari
Sai an cika sharuɗɗanmu bakwai kafin mu buɗe mashigar Hormuz - Iran
‘Yadda muke kwana a dazuka saboda rashin tsaro’
4 Oktoba 2026
Jihohin Najeriya da suke da arzikin man fetur
4 Oktoba 2026
Labarai na musamman
Kamfanoni 21 da kotu ta ce suna harkoki ba bisa ƙa'ida ba a Najeriya
3 Oktoba 2026
Matsaloli 5 da suka hana Najeriya zama giwar Afirka
2 Oktoba 2026
Mece ce hujjar Trump kan iƙirarin haɗa miyagun ƙwayoyi a cibiyoyin nukiliyar Iran?
3 Oktoba 2026
Shin sanya albasa a ƙafafu na maganin mura?
2 Oktoba 2026
Abin da ƴansanda suka ce kan hawan doki a Kano
2 Oktoba 2026
Yadda Kanawa ke murnar samun ruwan famfo bayan shekara 20
2 Oktoba 2026
Mutum 10 da suka yi rawar gani wajen samun ƴancin Najeriya
1 Oktoba 2026
Dabarun yaƙi 9 da sojoji suka ƙirƙira a tarihi
2 Oktoba 2026
Labaran da suka fi shahara
1
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
2
Jihohin Najeriya da suke da arzikin man fetur
3
‘Yadda muke kwana a dazuka saboda rashin tsaro’
4
A shekara nawa ya kamata matasa su yi aure?
5
KAI TSAYE
Labaran wasanni na BBC Hausa daga 28 ga Satumbar zuwa 4 ga Oktoban 2026