Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. Tarihin jami'o'i na farko da aka fara kafawa a Afirka

  2. Me komawar Malam Shekarau APC ke nufi a siyasar Kano?

  3. Yadda magoya bayan Obi da Kwankwaso suka kafa ƙungiya don samun tikitin ADC

  4. Abin da Kotun Ƙoli ta ce kan rikicin Masarautar Kano

  5. Da me Turkiyya za ta taimaka wa Najeriya ta fuskar tsaro?

  6. Son yin takara ne a gaban 'yan ADC ba Najeriya ba - Shekarau

  7. Wurare 5 da suke nuna tarihin cinikin bayi a Afirka

  8. Yadda zargin sakaci ke janyo salwantar rayuka a asibitin Jami'ar Maiduguri

  9. Da gaske matsalar tsaro ta fi ƙaruwa gabanin zaɓe a Najeriya?

  10. ''Ya kamata jama'a su rungumi tubabbun 'yan tada kayar baya''

  11. Tinubu ya sanya hannu kan kasafin kuɗin 2026 na naira tiriliyan 68

  12. Illoli 7 da zafin rana ke yi wa ƙananan yara da yadda za a kauce musu

  13. Yaƙin Sudan: Ana tilasta mana cin abincin dabbobi

  14. 'Tun da Buhari ya yi shekara takwas, dole Tinubu ya yi wa'adi biyu'

  15. Me sabuwar dokar zaɓen Najeriya ta ce kan yin takara da takardun bogi?

  16. Me Atiku ke nufi da ba zai sake yin takara ba bayan 2027?

  17. Jerin jihohi da biranen Najeriya da ambaliya za ta shafa a 2026

  18. Ƙasashen duniya da tattalin arziƙinsu zai fi haɓaka a 2026

  19. Zarge-zargen da ake yi wa shugaban INEC - Ko za su shafi zaɓen Najeriya na 2027?

  20. Me korar da ADC ta yi wa Nafi'u Bala ke nufi?