Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. China ta shiga tsaka-maiwuya bayan ɓullo da tsarin taƙaita haihuwa

  2. 'Yadda aka kama ni bayan sayen layin waya da ƴan bindiga suka taɓa amfani da shi'

  3. Wace illa matakin INEC zai yi ga ADC?

  4. Yadda Boko Haram ta yi wa mutane 20 yankan rago a Borno

  5. Yadda nake kula da ƴata mai lalurar 'Autism'

  6. Ƙauyen da ake zargin ƴansanda sun ƙona a Kano

  7. Gwamnatin APC ke kunna wutar rikici a jam'iyyun adawa - ADC

  8. Me dokar Najeriya ta ce kan masu son tsayawa takara idan ba su ajiye muƙaminsu ba?

  9. Ministocin Bola Tinubu da suka ajiye aiki 'don tsayawa takara'

  10. Wane ne Alex Babir, Ba'amurken da ake zargi da 'ingiza ƴan Najeriya su ɗauki makami'?

  11. Yadda adawa ke ƙara ƙazancewa tsakanin Boko Haram da Iswap

  12. Haɗakar ADC : Wane tasiri shigar manyan ƴan'adawa za ta yi a zaɓen 2027

  13. Yadda naɗin ɗan ƙabilar Igbo a Afirka ta Kudu ya janyo tashin rikici

  14. 'Rikicin yanzu na tuna mana abin da ya faru a baya a Jos'

  15. 'A gabanmu aka yi wa wata fyaɗe har ta mutu' - Yadda fyaɗe ya zama ruwan-dare a wasu sassan Sudan

  16. Yadda aka zargi ƴansanda da ƙona gidaje da dukiya a jihar Kano

  17. Mece ce makomar Kwankwasiyya bayan sauya sheƙar Kwankwaso?

  18. Ko sulhun da Pantami ya yi wa El-Rufai da Uba Sani zai ɗore?

  19. Kwankwaso ya koma jam'iyyar ADC bayan fita daga NNPP

  20. Miyagun makaman da Amurka ke amfani da su wajen kai wa Iran hari