Hotunan kaddamar da yakin neman zaben Atiku Abubakar

Atiku
Bayanan hoto, Manyan 'yan siyasa da shugabanni ne suka halarci wurin kaddamar da yakin neman zaben Atiku Abubakar, a birnin Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya
An wallafa
Atiku
Bayanan hoto, Atiku ya sha alwashin magance matsalolin rashin tsaro da inganta tattalin arziki da samar da ayyuka
Atiku
Bayanan hoto, Dumbun magoya bayan jam'iyyar PDP ne suka halarci wurin kaddamar da yakin neman zaben
Atiku
Bayanan hoto, Matasa na cikin na gaba-gaba a goyon bayan Atiku Abubakar
Atiku
Bayanan hoto, Tsofaffin gwamnoni da 'yan majalisun dokoki na cikin mahalarta bikin
PDP ce babbar jam'iyyar da za ta kara da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya a zaben 2019
Bayanan hoto, PDP ce babbar jam'iyyar da za ta kara da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya a zaben 2019
Gabanin bikin, sai da manyan 'ya'yan PDP suka ziyarci kushewar Shehu Mujaddadi inda suka yi masa addu'a
Bayanan hoto, Gabanin bikin, sai da manyan 'ya'yan PDP suka ziyarci kushewar Shehu Mujaddadi inda suka yi masa addu'a
Atiku
Bayanan hoto, Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, ya bukaci magoya bayansu da su zabi PDP Sak!