Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. Wane ne Abu-Bilal al-Mainuki da sojojin Najeriya da na Amurka suka kashe?

  2. Abin da ya kamata ku sani kan zaɓukan fitar da gwanin APC

  3. Yadda aka sace ɗalibai a jihohin Borno da Oyo a Najeriya

  4. Bambancin yadda ƴan Arewa da ƴan Kudu ke zaɓe a Najeriya

  5. Mece ce gaskiyar shekarun Mahmud Buba da aka fi sani da Abin Al'ajabi?

  6. Jadawalin manyan jam'iyyun siyasar Najeriya na zaɓen fitar da gwani

  7. Ko me ya sa hankalin ƴan adawa tashi kan alƙawarin wa'adi ɗaya na Peter Obi?

  8. Ta yaya za a iya aiwatar da hukuncin ɗaurin shekara 75 kan Saleh Mamman?

  9. Manyan ƙalubale da ke hana matasa yin takara a Najeriya

  10. Yadda maslahar tsayar da Shekarau ta bar baya da ƙura

  11. Tsakanin Boko Haram da ƴanbindiga waɗanne suka fi haɗari ga Najeriya?

  12. Ko shan lemun kwalba mai sa kuzari na da illa ga matasa?

  13. Yadda aka yi sulhu tsakanin Barau Jibrin da Abdullahi Gwarzo

  14. Wane ne Alexx Ekubo, jarumin Nollywood mai jin Hausa da ya rasu?

  15. Ko sabon tsarin Amurka zai kawar da ta'addanci a Afrika?

  16. Wane tasiri karɓa-karɓa ke yi wajen zaɓen shugaban Najeriya?

  17. Me ya sa Faransa ke son ƙulla sabuwar alaƙa da shugabannin Afirka a Kenya?

  18. Me ya sa Kannywood ba ta samun tagomashi a taron karrama ƴan fim na Afirka?

  19. Ba zan janye daga takara ba - Buba

  20. Me ya bambanta aikin Nuhu Ribadu da sabon ofishin tsaron cikin gida na Najeriya?