Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni daga sassan duniya

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Haruna Kakangi, Mukhtar Adamu Bawa and Usman Minjibir

  1. Ko rufe mashigar Hormuz ne ya sa farashin mai ya tashi a Najeriya?

  2. Wane ne Chukwunyere Nwabuoko da kotu ta ɗaure shekaru 72?

  3. El Rufa'i zai ci gaba da zama a hannun ICPC

  4. Yadda Amurka da Iran ke musayar bayanai masu karo da juna kan tattaunawa

  5. Ina ne tsibirin Kharg na Iran kuma me ya sa Amurka ke son ƙwace shi?

  6. Taimakon da Faransa za ta iya bai wa Najeriya ta fuskar tsaro

  7. Shin me Kwankwaso da Peter Obi ke ƙullawa?

  8. Abin da ya sa ƙasashen yankin Gulf ba sa rama hare-haren Iran

  9. Yaƙin Iran – Ƙasashen da ke ƙirga riba da waɗanda ke tafka asara

  10. Yadda hare-haren Iran suka faɗa kusa da cibiyar nukiliyar Isra'ila

  11. Dalilin da ya sa nake goyon bayan ɓangaren Wike a PDP - Sule Lamido

  12. Tuwon Sallah: Ina zamani ya kai shi?

  13. Wane tasiri komawar manyan hafsoshi zuwa Maiduguri za ta yi ga tsaron Najeriya?

  14. 'Akwai ƴan ƙunar baƙin-wake biyu da ba a gano ba a Maiduguri'

  15. Yadda aka yi walimar karrama Tinubu a masarautar Birtaniya

  16. Matakai shida da suka kamata a ɗauka kan tubabbun ƴanbindiga

  17. Salon da ƴan Boko Haram suka yi amfani a harin bam a Maiduguri

  18. 'Hanyoyi huɗu na kawo ƙarshen yaƙin Iran'

  19. Wace riba Najeriya za ta iya samu daga yaƙin Iran da Amurka?

  20. Me ya sa hare-haren Boko Haram suka ƙazanta a watan Ramadan?