Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni daga sassan duniya

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Haruna Kakangi, Mukhtar Adamu Bawa and Usman Minjibir

  1. Gwamnatin APC ke kunna wutar rikici a jam'iyyun adawa - ADC

  2. Abin da ya sa yunƙurin ƙwace uranium ɗin Iran zai zamo mai haɗarin gaske

  3. Me dokar Najeriya ta ce kan masu son tsayawa takara idan ba su ajiye muƙaminsu ba?

  4. Fitattun ƙasashen da ba za su buga kofin duniya ba a 2026

  5. Ministocin Bola Tinubu da suka ajiye aiki 'don tsayawa takara'

  6. Wane ne Alex Babir, Ba'amurken da ake zargi da 'ingiza ƴan Najeriya su ɗauki makami'?

  7. Yadda adawa ke ƙara ƙazancewa tsakanin Boko Haram da Iswap

  8. Abin da ya sa Trump ya bar Pakistan ta zamo mai shiga tsakani a yaƙin Iran

  9. Haɗakar ADC : Wane tasiri shigar manyan ƴan'adawa za ta yi a zaɓen 2027

  10. Yadda naɗin ɗan ƙabilar Igbo a Afirka ta Kudu ya janyo tashin rikici

  11. 'Rikicin yanzu na tuna mana abin da ya faru a baya a Jos'

  12. 'A gabanmu aka yi wa wata fyaɗe har ta mutu' - Yadda fyaɗe ya zama ruwan-dare a wasu sassan Sudan

  13. Yadda aka zargi ƴansanda da ƙona gidaje da dukiya a jihar Kano

  14. Mece ce makomar Kwankwasiyya bayan sauya sheƙar Kwankwaso?

  15. Ko sulhun da Pantami ya yi wa El-Rufai da Uba Sani zai ɗore?

  16. Kwankwaso ya koma jam'iyyar ADC bayan fita daga NNPP

  17. Miyagun makaman da Amurka ke amfani da su wajen kai wa Iran hari

  18. Abin da muka sani kan kashe-kashe a Jos

  19. Dalilanmu na tsawaita wa'adin rijistar ƴan jam'iyyu - INEC

  20. 'Irin lalatar da Epstein ya yi da mu' - Matan da suka fuskanci cin zarafi