Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni daga sassan duniya

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Haruna Kakangi, Mukhtar Adamu Bawa and Usman Minjibir

  1. Shin Rasha na son ganin an kawo ƙarshen rikicin Gabas ta Tsakiya?

  2. Wane zaɓi ya rage wa ADC da PDP bayan hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya?

  3. Abin da hukuncin kotun ƙoli ke nufi ga David Mark da Kabiru Turaki

  4. Waɗanne ƴan wasan Afirka ne za su haska a gasar cin Kofin Duniya?

  5. Ina mafita ga sojojin da ke mulki a Mali bayan boren 'yan bindiga?

  6. Ko waɗanne dalilai ne suka haddasa rikici a PRP?

  7. Abin da ya sa ADC ke son a gaggauta yanke hukunci kan shugabancinta

  8. Yadda ɗansanda ya harbe wani matashi a Najeriya

  9. Yadda na ji bayan Gawuna ya koma wajen Kwankwaso - Ganduje

  10. Rayuwar masu zama a ƙarƙashin gada a Kano

  11. Yadda wasu 'yan APC ke zargin gwamnoni da wawushe fom na takara

  12. Ƙalubalen da ke gaban APCn Kano bayan naɗin Sule Garo

  13. Dalilan ƙaruwar hare-haren ta'addanci a yankin Sahel

  14. Me zai rage a ƙarfin NATO idan Amurka ta fice daga kawancen?

  15. Abin da muka sani kan kashe masu kallon ƙwallo a Adamawa

  16. Ganduje ya mayar wa Abba Kabir martani

  17. Yadda batun tsayar da ɗan takarar haɗin gwiwa ya raba kan 'yan adawar Najeriya

  18. Ko jam'iyyun hamayyar Najeriya za su iya tsayar da ɗan takara ɗaya?

  19. Yadda ƙungiyar JNIM ta zama babbar barazana a Mali

  20. Wane ne mutumin da ya kai hari a taron da Donald Trump ke halarta?