Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni daga sassan duniya

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Haruna Kakangi, Mukhtar Adamu Bawa and Usman Minjibir

  1. Mene ne matsayin Ganduje a siyasar Kano?

  2. Yaushe za a rufe ƙofar sauya sheƙa a Najeriya?

  3. Wace jam'iyya ce NDC kuma wane tasiri za ta yi a 2027?

  4. Masalahar ɗan takarar gwamna a Gombe 'ta saɓa wa dokar zaɓe'

  5. Sabuwar ƙa'idar aikin hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar

  6. Wane ne Murtala Sule Garo, sabon mataimakin gwamnan Kano?

  7. Dalilan da suka sa PDP ta naɗa shugabanin riƙon ƙwarya

  8. Sau nawa Kwankwaso, Atiku da Obi suka sauya jam'iyya daga 1999 zuwa yau?

  9. Su wane ne mayaƙan JNIM kuma me ya sa suke kai hare-hare?

  10. Me ya sa Amurka ke da sansanonin soji a Jamus?

  11. Me ya sa ake zargin Wike da cefanar da wuraren shaƙatawa a Abuja?

  12. Shin maslaha wajen fitar da ƴantakara alheri ne a siyasar Najeriya?

  13. Yadda hukunce-hukuncen kotun ƙoli suka jefa ƴan'adawar Najeriya cikin garari

  14. Me ya sa yara fiye da miliyan 18 ba sa zuwa makaranta a Najeriya?

  15. Me ya sa Afrika ke neman a samar da sabuwar taswira a duniya?

  16. Yadda za a fara jigilar maniyatta Hajji a Najeriya

  17. Yadda ƙaruwar farashin mai za ta shafi rayuwar yau da kullum

  18. Muhimman abubuwan da ke hana mata tasiri a siyasar Najeriya

  19. Yadda masu iƙirarin jihadi suka toshe hanyoyin shiga Bamako

  20. Yadda Fulani ke mutuwa a wani sansani da aka tsare su a jihar Kwara - Amnesty