Hotunan bikin nadin Atiku sarautar Wazirin Adamawa

Alhaji Atiku Abubakar
Bayanan hoto, An yi bikin nada dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a matsayin Wazirin Adamawa na bakwai ranar Lahadi
An wallafa
Olusegun Obasanjo da Atiku
Bayanan hoto, Tsohon shugaban kasar Najeriya Cif Olusegun Obasanjo na cikin manyan bakin da suka halarci bikin wanda aka yi a Yola, babban birnin jihar Adamawa
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki (dama) na cikin manyan bakin da suka halarci bikin
Bayanan hoto, Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki (dama) na cikin manyan bakin da suka halarci bikin
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan (tsakiya) ya halarci bikin
Bayanan hoto, Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan (tsakiya) ya halarci bikin
Kakakin majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara (tsakiya) da sanata Nazifi Gamawa(dama) da kuma tsohon shugaban hukumar kare hadurra ta kasar, Osita Chidoka (hagu) wurin nadin sarautar Alhaji Atiku Abubakar
Bayanan hoto, Kakakin majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara (tsakiya) da sanata Nazifi Gamawa(dama) da kuma tsohon shugaban hukumar kare hadurra ta kasar, Osita Chidoka (hagu) wurin nadin sarautar Alhaji Atiku Abubakar
Sanata Ben Murray Bruce
Bayanan hoto, Sanata Ben Murray Bruce (na dama a tsaye) a wurin bikin nadin sarautar Alhaji Atiku Abubakar
Manyan baki a jere wurin nadin sarautar Wazirin Adamawa na bakwai
Bayanan hoto, Manyan baki a jere wurin nadin sarautar Wazirin Adamawa na bakwai
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso lokacin da ya sauka a filin jirgin birnin Yola domin halartar bikin nadin Wazirin Adamawa
Bayanan hoto, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso lokacin da ya sauka a filin jirgin birnin Yola domin halartar bikin nadin Wazirin Adamawa