Yadda Kanawa ke murnar dawowar ruwan famfo

Yadda Kanawa ke murnar dawowar ruwan famfo
An wallafa

Wasu al'ummun jihar Kano na murnar samun ruwan famfo a karon farko bayan fiye da shekara 10 wanda gwamnati ta kashe kimanin naira biliyan 22 don samarwa.

Wasu daga cikin mutanen da ke murna sun bayyana mana farin cikinsu.