Yadda Kanawa ke murnar dawowar ruwan famfo

Bayanan bidiyo, Yadda Kanawa ke murnar dawowar ruwan famfo
Yadda Kanawa ke murnar dawowar ruwan famfo
An wallafa

Wasu al'ummun jihar Kano na murnar samun ruwan famfo a karon farko bayan fiye da shekara 10 wanda gwamnati ta kashe kimanin naira biliyan 22 don samarwa.

Wasu daga cikin mutanen da ke murna sun bayyana mana farin cikinsu.