Shin zai yiwu a dawo da tallafin man fetur a Najeriya?

Bayanan bidiyo, Shin zai yiwu a dawo da tallafin man fetur a Najeriya?
Shin zai yiwu a dawo da tallafin man fetur a Najeriya?
An wallafa

Cacar baki ta kaure bayan da ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyar ADC Atiku Abubakar ya yi alƙawarin cewa zai mayar da tallafin man fetur a ƙasar idan ya samu nasarar zama shugaban kasa a zaɓen 2027.