Kasashe 10 da za su fi yawan Musulmai a 2050
Kasashe 10 da za su fi yawan Musulmai a 2050
An wallafa
Wani sabon binciken Cibiyar Pew Research da ke Amurka ya gano cewa Addinin Musulunci zai zarta na Kiristanci yawa nan da 2035.
Najeriya, wadda a yanzu ke matsayi na 5 a jerin ƙasashen da suka yi yawan musulmai a duniya, za ta koma ta huɗu a 2025, sannan ta koma ta 3 a 2070.



