Man City ta ragargaji Liverpool wadda ta ci Premier na bana

Wannan shafi ne kai tsaye da ke dauke da labarin wasanni a karawar Manchester City da Liverpool da na Real Madrid da Getafe.

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. An ci kwallo - Sheffield United 3-1 Tottenham, Harry Kane

    Kai tsaye
  2. 'Yan wasan da Man City za su fara buga mata wasa

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  3. An ci kwallo - Sheffield United 3-0 Tottenham, Oli McBurnie

    Kai tsaye
  4. Man City da Liverpool

    Manchester City na fatan doke Liverpool karo uku a jere a gida kuma a karon farko tun bayan 1937 Nasarar da Liverpool ta samu a wasa 10 a Premier League a Etihad ita ce wasan farko da Jurgen Klopp da Manchester City a Nuwambar 2015.

    Liverpool na fatan yin nasara a kan Manchester City gida da waje a gasar Premier League a karo na uku.

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  5. 'Yan wasan da za su buga wa Man City da Liverpool

    Kai tsaye
    Kai tsaye
  6. Barkanmu da kasancewa...

    Jama'a barkanmu da saduwa a cikin shirin kai tsaye a wasa tsakanin Manchester City da Liverpool da na Real Madrid da Getafe.

    Za ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da nake gabatar da shirin a BBC Hausa ko ta Twiiter.

    Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper Tw zan gabatr da shirin.