Man City ta sharara kwallo biyar a ragar Burnley

Wannan shafi ne kai tsaye kan wasan Premier League tsakanin Manchester City da Burnley da wasu labaran wasanni da ke wakana a rana Litinin

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Man City da Burnley

    Wasu sabbin abubuwa a gasar cin kofin Premier League tun da aka koma buga wasanni.

    Kai tsaye
    Kai tsaye
    Kai tsaye
    Kai tsaye
  2. Jama'a barkanmu da saduwa a labaran wasanni kai tsaye a wasa tsakanin Manchester City da Burnley.

    Sunana Mohammed Abdu zan gabatar muku da shirin.