Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Sojojin Sudan sun janye daga yarjejeniyar dakatar da buɗe wuta in ji wasu kafofi
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke wakana a Najeriya da makwabtanta da kuma sauran sassan duniya kai tsaye
Rahoto kai-tsaye
Muhammad Annur Muhammad and Nabeela Mukhtar Uba
Rigunan ƙasashe da za su fi ƙayatarwa a Gasar Kofin Duniya ta 2026
Ƙasashe 10 da suka fi yawan masu fama da yunwa a duniya
Newcastle na son Jackson,watakil Conte ya koma Chelsea
Yadda mutanen wasu garuruwan Sokoto suka watse bayan sace sama da mutum 100
Dadasare: Macen da ta fara aikin jarida da asibiti a arewacin Najeriya
FA Cup: Chelsea ta kai wasan karshe kwana hudu da korar koci, The FA Cup
Enzo Fernandez ne ya ci ƙwallon da Chelsea ta kai wasan karshe a FA Cup, bayan doke Leeds United 1-0 a Wembley ranar Lahadi.
Ƙungiyar Stamford Bridge ta samu wannan damar kwana huɗu tsakani da korar kociya, Liam Rosenior, saboda kasa samun nasarorin da ake bukata.
Chelsea, wadda ke fama da koma baya ta yi wannan namijin kokarin karkashin kociyan riƙon kwarya, Calum McFarlane da zai yi aiki zuwa karshen kakar bana.
Leeds ta sa ran za ta yi wani abun, ganin wasa na uku da ta fuskanci Chelsea da yin nasara 3-1 cikin watan Disamba a Elland Road da yin 2-2 a karawa ta biyu a Stamford Bridge a Premier League a bana.
Yanzu dai Chelsea za ta sake komawa Wembley ranar 16 ga watan Mayu, domin buga wasan karshe da Manchester City, wadda ta yi waje da Southampton 2-1 ranar Asabar.
Karon farko da Chelsea ta kai zagayen karshe a FA Cup tun bayan rashin nasara a hannun Liverpool a 2022.
Ko Cristiano Ronaldo zai iya lashe manyan kofuna biyu a bana?
Arsenal na zawarcin Araujo, Man U na shirin sayar da 'yan wasa 13
Yadda jam'iyyun hamayya sama da goma ke neman yi wa Tinubu taron dangi
Abin da ya kamata ku sani kan babban zaɓen Najeriya na 2027
Rogers zai ci ga da zama Turai, Milan na harin Akanji
Me ya sa wasu suka kitsa yin juyin mulki a Najeriya?
Yadda aka azabtar da ni saboda zargin maita
Yadda aka fara shari'ar sojojin da ake zargi da kitsa kifar da gwamnatin Tinubu
Shugaban Kenya na shan suka saboda ya ce ƴan Najeriya ba su iya Turanci ba
Yadda bukatar sabon bashin Tinubu ke tayar wa da wasu Sanatoci hankali
Me ya sa al-Qa'ida ta ƙi cewa uffan kan yaƙin Iran?
Abin da ya faru lokacin da Sarkin Haɗejia ya gwabza yaƙi da Turawa
Me ya sa ake ci gaba da tsare El-Rufai duk da hukuncin kotu?