Jami'an EFCC sun kama tsohon ministan lantarki Saleh Mamman

Wannan shafi yana kawo muku labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza, Haruna Kakangi, Nabeela Mukhtar Uba and Mukhtar Adamu Bawa

  1. Dadasare: Macen da ta fara aikin jarida da asibiti a arewacin Najeriya

  2. Yadda jiragen Iran marasa matuƙa suka sauya yadda ake yaƙi a duniya?

  3. Me zamu iya tunawa game da rangadin Fafaroma Leo XIV a Afrika?

  4. FA Cup: Chelsea ta kai wasan karshe kwana hudu da korar koci, The FA Cup

    The FA Cup

    Asalin hoton, Getty Images

    Enzo Fernandez ne ya ci ƙwallon da Chelsea ta kai wasan karshe a FA Cup, bayan doke Leeds United 1-0 a Wembley ranar Lahadi.

    Ƙungiyar Stamford Bridge ta samu wannan damar kwana huɗu tsakani da korar kociya, Liam Rosenior, saboda kasa samun nasarorin da ake bukata.

    Chelsea, wadda ke fama da koma baya ta yi wannan namijin kokarin karkashin kociyan riƙon kwarya, Calum McFarlane da zai yi aiki zuwa karshen kakar bana.

    Leeds ta sa ran za ta yi wani abun, ganin wasa na uku da ta fuskanci Chelsea da yin nasara 3-1 cikin watan Disamba a Elland Road da yin 2-2 a karawa ta biyu a Stamford Bridge a Premier League a bana.

    Yanzu dai Chelsea za ta sake komawa Wembley ranar 16 ga watan Mayu, domin buga wasan karshe da Manchester City, wadda ta yi waje da Southampton 2-1 ranar Asabar.

    Karon farko da Chelsea ta kai zagayen karshe a FA Cup tun bayan rashin nasara a hannun Liverpool a 2022.

  5. Ko Cristiano Ronaldo zai iya lashe manyan kofuna biyu a bana?

  6. Arsenal na zawarcin Araujo, Man U na shirin sayar da 'yan wasa 13

  7. Yadda jam'iyyun hamayya sama da goma ke neman yi wa Tinubu taron dangi

  8. Yadda al'ada ke tasiri a rayuwar matan Afrika

  9. Abin da muka sani kan hare-haren ƴanbindiga 'mafiya muni' a Bamako da kewaye

  10. Abin da ya kamata ku sani kan babban zaɓen Najeriya na 2027

  11. Rogers zai ci ga da zama Turai, Milan na harin Akanji

  12. Me ya sa wasu suka kitsa yin juyin mulki a Najeriya?

  13. Yadda aka azabtar da ni saboda zargin maita

  14. Yadda aka fara shari'ar sojojin da ake zargi da kitsa kifar da gwamnatin Tinubu

  15. Shugaban Kenya na shan suka saboda ya ce ƴan Najeriya ba su iya Turanci ba

  16. Yadda bukatar sabon bashin Tinubu ke tayar wa da wasu Sanatoci hankali

  17. Abin da ya faru lokacin da Sarkin Haɗejia ya gwabza yaƙi da Turawa

  18. Me ya sa ake ci gaba da tsare El-Rufai duk da hukuncin kotu?

  19. City na son Fernandez, Villa na harin James Trafford

  20. Hukuncin da kotu ta yanke kan ɗaukaka ƙarar Sheikh Abduljabbar