Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Rahoto kai-tsaye
Usman Minjibir, Nabeela Mukhtar Uba and A'isha Babangida
An sace mutane 1,100 cikin watanni uku a Najeriya - Amnesty
Me ya sa Amurka da Iran suka gaza cimma matsaya a Pakistan?
Ina yi wa masu sukata a shafukan sada zumunta uzuri - Nafi'u Bala
Wakilan Amurka da Iran a tattaunawa ƙawo ƙarshen yaƙin Iran
