Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Usman Minjibir, Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida, Buhari Muhammad Fagge and Ahmad Tijjani Bawage

  1. Mece ce Hantavirus? Cutar da ɓeraye ke yaɗawa wadda 'ba ta da magani'

  2. Yadda hukunce-hukuncen kotun ƙoli suka jefa ƴan'adawar Najeriya cikin garari

  3. Me ya sa yara fiye da miliyan 18 ba sa zuwa makaranta a Najeriya?

  4. Nau'ukan cutar kansa 11 da ke bazuwa tsakanin matasa

  5. Me ya sa Afrika ke neman a samar da sabuwar taswira a duniya?

  6. Yadda za a fara jigilar maniyatta Hajji a Najeriya

  7. Yadda ƙaruwar farashin mai za ta shafi rayuwar yau da kullum

  8. Muhimman abubuwan da ke hana mata tasiri a siyasar Najeriya

  9. Yadda masu iƙirarin jihadi suka toshe hanyoyin shiga Bamako

  10. Yadda Fulani ke mutuwa a wani sansani da aka tsare su a jihar Kwara - Amnesty

  11. Shin Rasha na son ganin an kawo ƙarshen rikicin Gabas ta Tsakiya?

  12. Wane zaɓi ya rage wa ADC da PDP bayan hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya?

  13. Abin da hukuncin kotun ƙoli ke nufi ga David Mark da Kabiru Turaki

  14. Waɗanne ƴan wasan Afirka ne za su haska a gasar cin Kofin Duniya?

  15. Ina mafita ga sojojin da ke mulki a Mali bayan boren 'yan bindiga?

  16. Ko waɗanne dalilai ne suka haddasa rikici a PRP?

  17. Abin da ya sa ADC ke son a gaggauta yanke hukunci kan shugabancinta

  18. Yadda ɗansanda ya harbe wani matashi a Najeriya

  19. Yadda na ji bayan Gawuna ya koma wajen Kwankwaso - Ganduje

  20. Rayuwar masu zama a ƙarƙashin gada a Kano