Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Rahoto kai-tsaye
Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza
Ƙasashe biyar da likitocinsu suka mamaye Birtaniya
Abin da ya janyo mutuwar matasa 37 a Neja - Bago
Ana zargin an fesa wa masu haƙar ma'adinai wani abu kafin mutuwarsu- Bago
Dalilai uku da suka sa jihar Kano ke da muhimmanci a zaɓen Najeriya
Shugaba Tinubu ya nemi a gudanar da sahihin bincike kan mutuwar matasa 37 a jihar Neja
Me dokokin Najeriya suka ce kan tsare wanda ake zargi da laifi?
Yadda farashin man fetur yake a wasu ƙasashen Afirka
Abin da muka sani kan mutuwar masu haƙar zinare a Neja
'Yadda abokaina suka mutu a gabana a hannun jami'an Civil Defence'
Abin da muka sani kan mutuwar masu haƙar zinare a hannun jami’an tsaro a Neja
Mece ce haɗakar siyasa ta "Rainbow Coalition" da Wike ya kafa?
Ko yankin Kudu maso gabashin Najeriya zai iya hana ɗan takara cin zaɓen shugaban ƙasa?
Tsadar mai na sa ni tafiyar kilomita 10 kullum a ƙafa - Ma'aikacin gwamnati
Yadda ake damfarar mutane da sunan FRSC ana cire musu kuɗi
Yadda kisan mata a Afirka ta Kudu ke ɗaga hankalin hukumomi
Fitattun matan da ke takarar majalisar dattawan Najeriya a zaɓen 2027
Tasirin Kudu maso kudu a siyasar Najeriya
Me ya bambanta farashin man fetur a Najeriya da wasu ƙasashen Afrika?
Abin da ya sa gwamnatin Sokoto ta rufe Masallacin Sheikh Lukuwa
