Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. Illoli 7 da zafin rana ke yi wa ƙananan yara da yadda za a kauce musu

  2. Yaƙin Sudan: Ana tilasta mana cin abincin dabbobi

  3. 'Tun da Buhari ya yi shekara takwas, dole Tinubu ya yi wa'adi biyu'

  4. Me sabuwar dokar zaɓen Najeriya ta ce kan yin takara da takardun bogi?

  5. Me Atiku ke nufi da ba zai sake yin takara ba bayan 2027?

  6. Jerin jihohi da biranen Najeriya da ambaliya za ta shafa a 2026

  7. Ƙasashen duniya da tattalin arziƙinsu zai fi haɓaka a 2026

  8. Zarge-zargen da ake yi wa shugaban INEC - Ko za su shafi zaɓen Najeriya na 2027?

  9. Me korar da ADC ta yi wa Nafi'u Bala ke nufi?

  10. Lokuta biyar da Boko Haram ta 'kashe' manyan sojojin Najeriya a 2026

  11. Matsalar tsaro: Maƙarkashiya ake yi wa Tinubu - Akpabio

  12. Me ya sa Fafaroma Leo zai kai ziyara masallaci?

  13. Abin da ya kamata ku sani kan taron Jam'iyyar ADC na ƙasa

  14. Abin da muka sani kan harin jirgin sojin Najeriya a Borno

  15. Me ya sa gwamnan Kano ke jan ƙafa kan naɗin mataimakinsa?

  16. Lokuta 13 da jiragen yaƙin Najeriya suka kai harin 'kuskure' kan fararen hula

  17. Me ya sa ake caccakar shugaban INEC, Joash Amupitan?

  18. Luguden bam na jirgin yaƙi ya kashe gomman fararen hula a Borno da Yobe

  19. 'Burinmu ƴaƴa mata su yi karatu su zama likitoci da ma'aikatan asibiti'

  20. An sace mutane 1,100 cikin watanni uku a Najeriya - Amnesty