Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. Yadda Iswap ta fuskanci koma-baya a Najeriya daga farkon 2026

  2. Me ya sa ƙasashen Afirka ke rashin nasara a mintunan ƙarshe?

  3. Da gaske an daina karɓar takardar naira 100 a Najeriya?

  4. Ana fargabar cewa ana yin kisan kiyashi a birnin el-Obeid na Sudan

  5. Me zai faru idan gwamnati ta soke shirin sauya tunanin tubabbun ƴan Boko Haram?

  6. Wane ne ɗantakarar gwamnan Kano a jam'iyyar ADC?

  7. Jihohin Najeriya mafiya sauƙi da kuma mafiya tsadar kayan abinci

  8. Me ya faru tsakanin maiɗakin El-Rufai da jami'an hukumar ICPC?

  9. Yadda aka yi cushen naira biliyan 8 a kasafin kuɗin ma'aikatar Almijirai

  10. Ta yaya AI zai taimaka wajen yaƙi da matsalar tsaro a Najeriya?

  11. Wane tasiri arewa maso yammacin Najeriya ke yi a zaɓen shugaban ƙasa?

  12. Me ya sa ake taƙaddama kan sanya hijabi a makarantun Najeriya?

  13. Abin da ya sa na yaɗa sunayen yaran da aka sace - Davido

  14. Yadda ƴan Najeriya suka fi ƴan kowace ƙasa ta duniya yin sadaka

  15. Kama mahaifin Adeyemi Adeniyi: Me dokar Najeriya ta ce?

  16. Mutanen da suka yi gwagwarmayar kafa dimokuraɗiyya a Najeriya

  17. Abin da ya sa gwamnatin Zamfara ta hana al'umma sulhu da 'yanbindiga

  18. Jihohin Najeriya da za a iya samun ambaliyar ruwa a wannan mako

  19. Abin da muka sani kan zargin "kashe fiye da naira tiriliyan 8" da IMF ta ce gwamnatin Tinubu ta yi

  20. Adire: Tufafin da ake haɗawa da "buhun fulawa" a shekarun baya