Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. Ko komawar gwamnan Zamfara APC za ta rage matsalar tsaron jihar?

  2. Mene ne tasirin rashin amincewa da jakadun Najeriya da wasu ƙasashe suka yi?

  3. Wane yunƙuri ya kamata jagororin PDP su yi don magance matsalolin jam'iyyar?

  4. Me ya sa farashin man fetur ke hawa da sauka a Najeriya?

  5. Da gaske ne an cire Igbo daga littafin tarihin Najeriya?

  6. Ko hamayya ta kama hanyar ƙarewa a siyasar Najeriya?

  7. Kwamandojin sojin Najeriya uku da aka kashe cikin mako ɗaya

  8. Ƴan Najeriya 4 da suka shiga jerin attajiran Afirka na 2026

  9. Wane zaɓi ya rage wa ƴaƴan jam'iyyar PDP gabanin zaɓe?

  10. 'Hare-hare 6 da Iswap ta kai wa sansanonin soji a Borno cikin mako ɗaya'

  11. Dabarun yin azumi a lokacin zafi

  12. Me ya sa ƙananan yara ke yin mura a kai-akai?

  13. Yadda ƴan adawar Najeriya ke shirin zaɓukan fidda gwani

  14. Yadda aka kashe Kacalla Alti, ɗanbindigan da ke ‘dasa bama-bamai‘ a Zamfara

  15. Mutanen da bai kamata su sha agwaluma ba

  16. Mece ce illar shan zuma ga jarirai da ƙananan yara?

  17. Wane zaɓi ya rage wa mataimakin gwamnan Kano bayan yunƙurin tsige shi?

  18. Dalilan jam'iyyun siyasar Najeriya na barazanar ƙaurace wa zaɓen 2027

  19. Yadda mayaƙan 'Boko Haram suka kwashe wuni biyu suna ta'asa' a Gwoza

  20. Sanya dogon wando, da sauran abin da ya kamata mace ta yi domin zuwa sallar asham