Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida and Usman Minjibir

  1. Waɗanne sansanonin sojin Amurka ne Iran ta kai wa hari?

  2. Hanyoyin da doka ta haramta wa ɗan takara bi don samun kuɗin kamfe

  3. Me ya faru da makusantan Buhari shekara ɗaya bayan rasuwarsa?

  4. Dalilan da ya sa muke so hukumomin Najeriya su taimaka mana — Ƴan gudun hijirar Sudan

  5. Hanya uku ta tantance wanda zai lashe takalmin zinare a gasar kofin duniya

  6. Shekara ɗaya bayan rasuwar Buhari: Me ƴan Najeriya ke cewa?

  7. Su wane ne ƴanƙasashen waje 3 da sojojin Najeriya suka zarga da aiki da ISWAP

  8. Wike ko Turaki: Wane tsagi INEC ta karɓi sunayen ƴantakararsa?

  9. Shin ko almajiranci ya taimaka wajen bunƙasar Boko Haram?

  10. Babban kuskuren da ya haifar da Yaƙin Duniya na Farko da rikice-rikice a Gabas ta Tsakiya

  11. Tarihin yadda aka assasa rundunar sojin Najeriya da Hausawa 18 a Legas

  12. Yadda Amurka ke neman tilasta Iran ta yi alƙawarin daina kai hari a mashigar Hormuz

  13. Yaushe za a kubutar da daliban Borno da Kwara? — ADC

  14. Nawa ne albashin sojojin Najeriya idan aka kwatanta da sauran ƙasashen Afrika?

  15. Wace rawa Arewa maso Gabas ke takawa a zaɓen shugaban Najeriya?

  16. Hanyoyi 5 da matasa za su bi domin yin kuɗi

  17. Yadda matsalar daba ke ƙara ƙamari a Kano

  18. Yadda Netanyahu ya kai ƙarar shugaban Turkiyya wajen Trump

  19. Mene ne aikin gidauniyar yaƙi da matsalar tsaro a Arewa?

  20. Da gaske ne an daina amfani da takardar naira 100?