Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni daga sassan duniya

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Haruna Kakangi, Mukhtar Adamu Bawa and Usman Minjibir

  1. Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudurin kafa ƴansandan jihohi

  2. Abin da ya sa na ƙalubalanci Davido - Rarara

  3. Me ya sa Nijar ta fice daga kotun duniya?

  4. Tasu'a da Ashura: Saɓanin fahimtar Sunna da Shi'a kan ranakun biyu

  5. Hanyoyi biyar da maza za su iya bi don tazarar haihuwa

  6. 'Yadda na ji lokacin da na ga gawar matata da aka ƙona'

  7. Auren ƴan tagwayen da ke ɗaukar hankali a Najeriya

  8. Yadda Fulani ke fargaba a kudancin Najeriya bayan satar daliban Oyo

  9. Lokuta 6 da mutanen gari suka yi wa wasu kisan gayya a Najeriya

  10. Ko lashe zaɓen gwamnan Ekiti albishir ne ga APC gabanin 2027?

  11. 'An zalunce ni': Mijin da aka ƙona matarsa a Marabar Jos

  12. Ƙasashen da aka fitar da su a zagayen farko na Gasar Kofin Duniya

  13. Manyan ɗariku 5 da Kiristocin Najeriya suka fi bi

  14. An ɓata min suna kan zargin rashawa - Diezani

  15. Yadda Boko Haram ‘ke horar’ da mayaƙan Bello Turji - Rahoto

  16. Ko ƴan jaridar Najeriya za su iya iya bin sojojin kasar filin daga?

  17. Me ya sa yanzu ake yawan jin amon ƴan Kannywood a harkar siyasa?

  18. Wace riba Amurka da Iran suka samu daga yarjejeniyar da suka ƙulla?

  19. Abin da ya kamata ku sani kan zaɓen gwamnan jihar Ekiti na yau

  20. Yadda matsalolin tsaro ke raunata 'yancin addini a Najeriya - MDD