BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Waɗanne masarautu Ɗanfodio ya ci da yaƙi kuma ina ne ake kira daular Sokoto?
Masanin tarihin ya ce a yankin Gudu da ke jihar Sakkwato ne Shehu Usman Danfodiyo ya fara kafa tuta.
Harry Kane zai koma Al Hilal, Newcastle na zawarcin Nico Gonzalez
Al-Hilal na tattaunawa da Harry Kane da Ollie Watkins, Newcastle na nazari kan Nico Gonzalez yayin da ƙoƙarin Sunderland na mallakar Dayann Methalie ke neman rushewa.
Yau za a fara yaƙin neman zaɓen 2027 a Najeriya
''Kamar yadda dokar zaɓe ta 2026 ta tanadar, sashe na 94, sakin layi na biyu, ya buƙaci jam'iyyun siyasa su fara yaƙin neman zaɓe na shugaban ƙasa da kuma 'yan majalisu na tarayya, kwanaki 150 kafin ranar zaɓe.''
Jiragen yaƙi 6 da suka fi tsananin gudu da ƙasashen da suka mallake su
Tsawon lokaci, jirgin yaƙin Amurka na F-16 ya kasance ɗaya daga cikin jiragen yaƙi mafiya gudu a duniya.
Yadda dangin Adeleke suka mamaye siyasar jihar Osun
Iyalan Chief Raji Adeleke na daga cikin fitattun ƴan siyasar da suka daɗe suna tasiri a tarihin siyasar Najeriya, musamman a jihar Osun.
Me ya sa sanin inzalin mace ke da wuya?
Kama daga sanin ainahin wurin da mace ta fi jin daɗi a taɓa mata, da yin inzali fiye da sau ɗaya, sanin ilimin yadda jin daɗin jikin mace yake ta fannin jima'i abu ne da a da ya gagari masana kimiyya.
Yadda bidiyon IS ya nuna mayaƙan ƙasar waje a Najeriya
Akwai yiwuwar cewa Abu ishaq ɗin da sojojin Najeriya suka ambata shi ne Abu Ishaq al-Maqdisi, inda "al-Maqdisi" ke nuna cewa ɗan Falasdinu - wanda aka gani a wani bidiyon ISWAP na watan Disamban 2024.
UAE ta sanar da dakatar da duk wata hulɗar kasuwanci da Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 16 ga watan Agustan 2026.
Mece ce makomar Jami'ar Jihar Kaduna bayan malamai fiye da 200 sun bar ta?
Dr Abdullahi ya ce malaman da suka bar jami'ar sun haɗa da manyan malamai, ciki har da farfesoshi, lamarin da ya bayyana a matsayin babbar barazana ga ingancin koyarwa da bincike da ci gaban jami'ar gaba ɗaya.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 19 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 18 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 18 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 18 Agusta 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Senegal ta naɗa Patrick Vieira a matsayin sabon kocinta
Wannan shafi na kawo muku labaran wasanni ne daga sassan duniya, kasuwar musayar 'yan wasa da kuma manyan sauye-sauyen da ke faruwa a fagen
Man City ta dage kan Enzo Fernandez, Sao Paulo da West Ham na neman Vardy
Manchester City ta dagae kan Enzo Fernandez, ƙungiyoyi na neman ɗanwasan gefen Chelsea, Pedro Neto, yayin da aka yi wa ɗanwasan tsakiyar Manchester United, Bruno Fernandes tayin albashi mai tsoka.
Barcelona da Atletico na rububin Ounahi, Juventus ta haƙura da Martinez
Juventus ta janye daga zawarcin Emiliano Martinez, Manchester City na fuskantar hamayya a cinikin Pedro Neto, yayin da Real Madrid ke fatan ɗaukar Martin Zubimendi.
Ƙungiyoyi 5 da za su ɗauki hankali a Gasar Premier ta bana
Yayin da ya rage saura ƴan kwanaki a fara gasar Premier Ingila ta 2026/27, ƙungiyoyi na ci gaba da shirye-shiryen tunkarar gasar.
Juventus na zawarcin Martinez, Villa ta fara tattaunawa da Suzuki
Aston Villa na tattaunawa kan Zion Suzuki, wanda hakan ke ƙara wa Juventus kwarin gwiwar sayen Emiliano Martinez, yayin da Arsenal ke jiran a bayyana farashin Victor Osimhen.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Dalilai 5 da suka sa gwamnan Osun Adeleke ke son tiƙar rawa
Ademola Adeleke, gwamnan jihar Osun a Najeriya, ya shahara da laƙabin "Dancing Governor" wato gwamna mai yawan rawa saboda yawan rawar da yake yi a wuraren taro da bukukuwa.
Mece ce manufar haɗakar tsaro tsakanin Turkiyya da Saudiyya da Pakistan?
An yi wa yarjejeniyar tsaron Turkiyya, Saudiyya da Pakistan lakabi da "NATO ta Musulmi". Amma shin hakan zai yi aiki a aikace?
Wace rawa mawaƙa da ƴan fim za su iya takawa a siyasar Najeriya?
A baya-bayan nan, an ga yadda fitaccen mawaƙin kudancin Najeriya Davido ya taka rawa wajen yaƙin neman zaɓen kawunsa, wanda ya sake lashe zaɓen gwamnan jihar Osun.
Me ya hana APC ƙwace jihar Osun duk da tura babbar tawaga zaɓen jihar?
Masana siyasa sun daɗe suna kallon Osun a matsayin muhimmin jihar da ke da tasiri a siyasar yankin Yarabawa, saboda matsayinta a tarihin zaɓuɓɓukan ƙasa da kuma rawar da yankin yake takawa a zaɓen shugaban ƙasa.
Cutuka 5 da ake ɗauka lokacin damina da yadda za a kauce musu
A duk lokacin da ruwan sama ya fara zuba kamar da bakin ƙwarya, mutane da dama kan fara fama da rashin lafiya daban-daban. Amma waɗanne irin cututtuka ne suka fi yaɗuwa a wannan lokaci na damina, kuma yaya za a kare kai da iyali daga kamuwa da su?
Yadda Facebook da Instagram ke fuskantar barazana a Amurka kan yara
Ba wai kawai jihohin na neman diyya da ta haura dala tiriliyan ɗaya daga Meta ba, har ma suna son kamfanin ya yi manyan sauye-sauye a dandalin Instagram da Facebook.
Me ke faruwa da sojojin Amurka da ke cikin jirgin USS Lincoln?
Iyalan dakarun da ke cikin jirgin ruwan na Lincoln sun nuna damuwa game da taɓarɓarewar lafiyar ƙwaƙwalwarsu saboda yanayin da suka tsinci kansu, inda aka ruwaito cewa wasu ma'aikatan jirgin sun yi yunƙurin faɗawa ruwa.
Shin akwai alaƙa a tsakanin maganin rage ƙiba da barasa?
Wasu mutanen da ke amfani da magungunan rage kiba sun ce sha'awarsu ta shan barasa ta ragu matuka ko kuma sun ji tashin zuciya lokacin da suka sha.
Trump ya yi barazanar yi wa Oman ruwan bama-bamai idan ta nemi shiga tsakani a batun Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 17 ga watan Agustan 2026.
Kamaru ta lashe kofin mata na Afirka a karon farko
Kamaru ta lallasa Malawi da ci 3-0 a wasan ƙarshe, wanda hakan ya ba ta damar lashe kofin gasar kofin ƙwallon ƙafa ta mata ta Afirka a karon farko.
Biranen duniya 10 mafiya yawan jama'a a 2026
Wani sabon rahoton World Popolation Review na 2026 ya sake fayyace jerin biranen duniya mafiya yawan jama'a a shekarar 2026.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































