Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Mawuyacin halin da sojojin Amurka suka shiga yayin yaƙar Iran
Mawuyacin halin da sojojin Amurka suka shiga yayin yaƙar Iran
An wallafa
Jirgin USS Lincoln ya daɗe yana kan ruwa yayin da yake aikin yaƙi da Iran.
Wannan tsawaitaccen aiki ya janyo damuwa game da gajiya da matsalolin ƙwaƙwalwa da sojojin da ke cikin jirgin ke fuskanta.