Eid Mubarak: Hotunan yadda ‘yan Kannywood suka yi bikin ƙaramar Sallah

An wallafa

Taurarin Kannywood sun bi sahun sauran al'umar duniya wajen gudanar da bukukuwan karamar Sallah, ko da yake wasu daga cikinsu sun yi Sallar ne a yanayi na dokar kulle sakamakon annobar korona.

Daga dama zuuwa hagu; Umar Gombe, Falalu Dorayi da abokinsu a filin Sallar Idi
Bayanan hoto, Daga dama zuuwa hagu; Umar Gombe, Falalu Dorayi da abokinsu a filin Sallar Idi
Fatima Washa
Bayanan hoto, Fatima Washa
Ali Nuhu, Lawan Ahmad, Ahmad Ali Nuhu da kuma 'ya'yan Lawan lokacin da suka je yi wa 'Sarki' gaisuwar Sallah
Bayanan hoto, Ali Nuhu, Lawan Ahmad, Ahmad Ali Nuhu da kuma 'ya'yan Lawan lokacin da suka je yi wa 'Sarki' gaisuwar Sallah
Aminu Shariff (Momo) da iyalansa
Bayanan hoto, Aminu Shariff (Momo) da iyalansa
Tauraruwa Rahama Sadau da mahaifiyarta
Bayanan hoto, Tauraruwa Rahama Sadau da mahaifiyarta
Zahradeen Sani da iyalinsa
Bayanan hoto, Zahradeen Sani da iyalinsa
Hadiza Gabon da Maryam Gabon
Bayanan hoto, Hadiza Gabon da Maryam Gabon
Rabi'u Rikadawa da 'ya'yansa
Bayanan hoto, Rabi'u Rikadawa da 'ya'yansa
Saratu Daso ta sha kwalliyar Sallah.
Bayanan hoto, Saratu Daso ta sha kwalliyar Sallah
Daga dama zuwa hagu: Imam Sani Danja, Yakubu Mohammed, Sani Danja da kuma sauran 'ya'yansa.
Bayanan hoto, Daga dama zuwa hagu: Imam Sani Danja, Yakubu Mohammed, Sani Danja da kuma sauran 'ya'yansa
Baballe Hayatu ya yi addu'ar Allah Ya maimata mana
Bayanan hoto, Baballe Hayatu ya yi addu'ar Allah Ya maimata mana
Maryam Yahaya da mahaifiyarta
Bayanan hoto, Maryam Yahaya da mahaifiyarta
Maryam Booth an sha kyau
Bayanan hoto, Maryam Booth an sha kyau...