Zaben Najeriya 2019: Labari a cikin hotuna

An wallafa

A yayin da ake ci gaba da gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu, mun tattaro maku hotuna masu kayatarwa.

Shuga Buhari a yayin da ya je kada kuri'a
Bayanan hoto, Shuga Buhari a yayin da ya je kada kuri'a
Atiku Abubakar da matarsa Gimbiya a yayin da za su kada kuri'a
Bayanan hoto, Atiku Abubakar da matarsa Gimbiya a yayin da za su kada kuri'a
Ma'aikatan zabe a bakin aiki
Bayanan hoto, Ma'aikatan zabe a bakin aiki
Mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari lokacin da ta ke kada kuri'a
Bayanan hoto, Mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari lokacin da ta ke kada kuri'a
Lokacin da wata baiwar Allah ke kada kuri'arta
Bayanan hoto, Lokacin da wata baiwar Allah ke kada kuri'arta
Atiku Abubakar da matarsa Gimbiya a yayin da za su kada kuri'a
Bayanan hoto, Atiku Abubakar da matarsa Gimbiya a yayin da za su kada kuri'a
Akwatin zabe a shirye tsab jiran jama'a su zo su yi zabe
Bayanan hoto, Akwatin zabe a shirye tsab jiran jama'a su zo su yi zabe
Yayin da zabe ya fara a wasu sassan Najeriya
Bayanan hoto, Yayin da zabe ya fara a wasu sassan Najeriya
Card Reader a bakin aiki
Bayanan hoto, Card Reader a bakin aiki