Hotunan ganawar Shugaba Buhari da Donald Trump

An wallafa

Wasu daga cikin hotunan ziyarar Shugaba Muhmmadu Buhari a Amurka inda ya gana da takwaransa Donald Trump.

Ziyarar shugaba Muhammadu Buhari Amurka
Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhari ya isa fadar White house
Jamian tsaron Amurka masu rike da tuta na yi wa shugaba Buhari maraba
Bayanan hoto, Motar Shugaba Muhammadu Buhari ta shigo cikin harabar White house
Shugaba Buhari ya isa fadar White House
Bayanan hoto, Wani jami'in sojan Amurka ya bude wa Shugaba Muhmmadu Buhari kofa
Shugaba Trump na shugaba Muhammadu Buhari na gaisawa
Bayanan hoto, Shugaba Donald Trump na Shugaba Muhammadu Buhari na gaisawa
Shugaba Donald Trump da shugaba Muhammadu Buhari
Bayanan hoto, Shugaban Amurka Donald Trump da takwaran aikinsa na Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari da Donald Trump na gaisawa
Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhari da Donald Trump na gaisawa
Shugaba Muhammadu Buhari da shugaba Donald Trump
Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhari da Shugaba Donald Trump lokacin taron manema labarai
Shugaba Muhammadu Buhari da Shugaba Donald Trump na jawabi
Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhari da Shugaba Donald Trump na jawabi ga manema labarai a fadar White House