Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Tinubu ya ce mu koma APC - Gaya
Tinubu ya ce mu koma APC - Gaya
An wallafa
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Kabiru Gaya ya ce Shugaba Tinubu ya nemi su haƙura su koma jam'iyyar APC.
Sanata Gaya ya kuma faɗi laifukan da aka yi musu a NDC.