Hotunan komawar Shugaba Buhari gida daga Landan

An wallafa

A jiya Asabar ne Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan hutun kwana 10 da ya dauka.

President Buhari
Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhari a lokacin da yake sauka daga jirgin saman da ya dawo da shi gida Najeriya
President Buhari
Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhari na karbar gaisuwa daga mutanen da suka tarbe shi a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja bayan ya dawo daga hutun kwanaki goma da yayi a Ingila
President Buhari
Bayanan hoto, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bayan dawowarsa Najeriya daga hutun kwana 10 da ya dauka a Ingila
President Buhari
Bayanan hoto, Sojin Badujala na shirin tarbar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a babban filin jirgin sama na Abuja
President Buhari
Bayanan hoto, Shirye-shiryen tarbar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari daga Ingila a babban filin jirgin sama na Abuja
President Buhari
Bayanan hoto, Dakarun sojin Najeriya suna jiran isowar Shugaba Muhammadu Buhari a filin jirgin saman Abuja
President Buhari
Bayanan hoto, Shugaba Buhari na ganawa da manema labarai bayan dawowarsa gida daga hutun kwana 10 da ya dauka a Ingila